David Osu Ishaya

Issue #
8
May 31, 2016

Iyali / Family

Gandu
ya tabbata
bayan mun sha

shayi tare
—ba abin da
ruwan sama zai iya yi

sai rarraba hajar zomo
a lokacin da
muke rakube muna saurare

ta daidaita
yizgar
ciyawar farin gani

ta numfasa
iska a tarwatse
malale cikin saura

domin motso
mafarkin
dan tayinmu
da ke bukatar abin wasa

We began a
family
after drinking

tea together
—all that the
rain did

was to listen
to us
eavesdropping on her

as she tuned
a string
of lemon grass

to breath
blasts
going afield

to stir the
dreams
of our only child in need of a toyTranslated from English into Hausa by Ibrahim Malumfashi.

<previous
next>
There is no previous item
Go back to Top Menu
There is no next item
Go back to Top Menu